Adeko 14.1
Request
Download
link when available

Bbc hausa arzikin zinari zamfara 2021. Wannan lam...

Bbc hausa arzikin zinari zamfara 2021. Wannan lamari ya Rahotanni daga jihar Zamfara a arewacin Najeriya na cewa ƴanbindiga sun saka harajin miliyoyin naira ga wasu al'umomi da ke yankin Ɗan Kurmi a ƙaramar hukumar mulki ta Maru. Wasu manoma a jihar Zamfara da ke yankin arewa maso yammacin Najeriya sun ce ƴanbindiga sun tilasta masu biyan haraji kafin girbe amfanin gonarsu. Ƴan majalisar jihar sun ce tun daga daren ranar da suka sanar da rufe majalisa aka fara barazana ga rayuwarsu - gwamnatin jihar ta nesanta kanta. Sashen Hausa na BBC ya kai ziyara unguwar Tsunami da ke Gusau babban birnin jihar ta Zamfara, don tattaunawa da wasu ƴan gudun hijira yawancinsu mata da ƙananan yara waɗanda rayuwa ta yi wa Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal Dare ya ce har yanzu yana kan matsayarsa, cewa ba zai yi sulhu da ƴan fashin daji ba. 1K views3d ago 4:28 Ɗan-Isuhu ya fi yin fice ne wajen harkokinsa a yankunan Tsafe da Ɗansadau da ke jihar Zamfara, kuma yana cikin waɗanda suka kai hari kan jirgin ƙasan Abuja-Kaduna. A yammacin Talata ne ofishin mai bai wa shugaban Najeriya shawara kan harkokin tsaro ya miƙa mutane 128 ga gwamnatin jihar ta Zamfara bayan nasarar ceto su daga hannun 'yanfashin daji. Al'ummar garin Nahuce da ke jihar Zamfara na cikin alhini bayan wasu gungun ƴan bindiga sun sace mata sama da 20 da ƙananan yara da suke goyo da kuma wasu maza huɗu. Jama'ar da matsalar ta addaba a yankin yammcin yankin tsafe sun shiga tsaka-mai-wuya inda lamarin yake ta ƙara tsananta. Ta yaya za a magance matsalar tsaro a Arewa?. Apr 22, 2021 · Rundunar 'yan sandan jihar Zamfara ta ce ta samu rahoton kai hari a yankin, kuma an tura ƙarin jami'an tsaro. 2 da aka yi nazari a kansu a jihar Zamfara. com Kyari Audu and 604 others 󰍸 605 󰤦 85 󰤧 379 Last viewed Hare-haren ‘yanbindiga sun sake kunno kai a jihar Zamfara da ke arewacin Najeriya, bayan kwashe wani lokaci mai tsawo ana samun saukin matsalar tsaron. BBC ta fahimci cewa yanzu haka wasu daga cikin yanmajalisar a jihar Zamfara ma sun fara tunanin sauka daga kujerun nasu, don a sake gudanar da zaɓen cike gurbi a mazaɓunsu. Me ya sa ake zargin cewa ana yin kisan-ƙare dangi a Najeriya? Me ya sa ƴanbindiga ke yawan kai wa jami'an tsaron Najeriya hare-hare? Ko gwamnatin Najeriya ta san maɓoyar ƴanbindiga, me ya sa ta Aug 1, 2025 · Sai dai shugaban ƙungiyar Zamfara Circle community initiative, Aminu Lawal ya shaida wa BBC cewa girmar matsalar tsaro a jihar ya yi muni. Gwamnatin jihar ta yi zargin cewa ƙananan kwamitoci miƙa mulki na zuwa ma'aikatun gwamnati suna yin bincike tare da karɓar bayanai, wanda a cewar ta abu ne da bai dace ba kuma ya saɓa wa Labaran Talabijin na 01/09/2021 ‘Yan sanda a jihar Zamfara ta Najeriya sun tabbatar da cewar mahara sun sace dalibai fiye da 70 a wata makarantar sakandaren gwamnati a garin Maradun. . Zaɓaɓɓen gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal ya bayyana wa BBC yadda ya ji bayan ya samu nasarar lashe zaɓen gwamna. A wannan lokaci kwamishinan ƴan sandan jihar Mohammed Dalijan, ya faɗawa BBC Hausa cewa sun ƙwato bindigogi ƙirar AK-47 guda 16, yayin samame daban-daban da suka kai cikin makonni uku da suka Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya, Laraba 26/11/2025 Page 1 of 27 1 2 3 4 5 6 7 27 Na gaba Majiyoyi sun shaida wa BBC Hausa cewa riƙaƙƙen ɗan bindigar ya koma gida Zamfara ne bayan dakarun Najeriya sun yi luguden wuta tare da lalata gidansa, da komawarsa ne kuma ya gargaɗi Tsohon Gwamnan jihar Zamfara Alhaji Abdulaziz Yari ya ce har yanzu yana nan kan bakansa na neman shugabancin jam`iyyar APC. Gwamnatin jihar Zamfara ta ce tana sane da halin da jama'ar yankin Shinkafin ke ciki kuma tana ɗaukar matakan magance matsalar Ƙauyuka aƙalla 50 ne hare-haren ƴan bindiga suka suka tilastawa jama'ar su yin ƙaura a ƙaramar hukumar Zurmi ta jihar Zamfara, a yankin Arewa maso yammacin Najeriya. Asusun kula da ilimin ƙananan yara na Majalisar Ɗinkin Duniya ya ce akwai yara dubu 250 da ke fama da matsananciyar yunwa daga cikin yara miliyan 1. Tsohon gwamnan jihar Zamfara Abdulaziz Yari da tsohon dan majalisar dattawa Kabiru Marafa sun yi fatali da rahotannin da ke cewa Gwamna Mohammed Bello Matawalle ne jagoran jam'iyyar APC a jihar. Rahotonni daga jihar Zamfara da ke arewacin Najeriya na cewa ƴanbindiga sun yi garkuwa da mutum 60 a ƙauyen Sabon Garin Damri da ke ƙaramar hukumar Bakura a ƙarshen mako. Hukumar da ke kula da hakar ma'adanai ta jihar Zamfara ta ce yanzu jihar za ta shiga sahun jihohin da ke cin moriyar kaso 13 na abin da suke samarwa. Ya samu kyautar ne saboda labarin da ya yi wa sashin binciken kwakwaf na BBC Africa Eye kan ‘yan bindiga da ke fashi tare da kashe mutane a jihar Zamfara a Najeriya. “Gwamnan jihar Zamfara, Lawal Dare, ya bayyana hakan ne yayin da yake magana a kan halin da jihar take ciki, a tattaunawarsa da BBC. Attajirin ɗankasuwar Afirka, Alhaji Aliko Ɗangote ya samu ƙaruwar arziki, inda dukiyarsa ta ninku a sanadiyar fara aikin matatar mansa. Na'urarku na da matsalar sauraren sauti Bayanan bidiyo, Jihohin Kano da Zamfara sun yi zarra a musabaƙar ƙasa ta 2021 27 Maris 2021 Lamarin dai ya faru ne da asubahin ranar Juma'a, inda rahotanni ke cewa maharan sun kutsa gidajen kwanan ɗalibai guda uku a unguwar Sabon Gida da ke maƙwaftaka da jam'iar. Wannan shafin na kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya. Mazauna ƙananan | By BBC HausaFacebook 󱡘 BBC Hausa Mar 31, 2018󰞋󱟠 󰟝 Saurari yadda gwamnan jihar Zamfara ya bayar da umarnin a kashe duk wanda aka gani da bindiga a dajin jihar BBCHausa. Yadda rayuwa ta kasance a Zamfara tun bayan katse An shiga barazanar yunwa saboda hare-haren ƴanbindiga a Zamfara 1 Disamba 2024 Tsallake Whatsapp Tasharmu ta WhatsApp Yanzu za ku iya samun labaran BBC Hausa kai-tsaye a wayoyinku. Majalisar jihar Zamfara ta dakatar da mambobinta biyu da ta zarga suna da alaƙa da ƴan bindiga masu fashi da satar mutane. A farkon makon nan ƴanfashin dajin sun kashe aƙalla mutum biyu tare da yin garkuwa da ƙarin wasu hamsin, waɗanda suka haɗa da maza da mata, inda suka buƙaci sai an biya su kuɗin fansa kafin Dan Zamfara ne ya lashe musabakar Al-Kur'ani ta 2021 ta maza Garba Shehu ya bayyana cewa gwamnatin tarayya ta samu bayanan sirri kan alakar da ke tsakanin hare-haren da ake kai wa a yankin da kuma hakar ma'adinan da ake yi. Garuruwa da dama da suka haɗa da Isa na Sokoto da kuma yankunan Ƙaramar Hukumar Shinkafi na Zamfara na daga cikin yankunan da Turji ya mayar kamar masarautarsa, inda yake sace mutane don karɓar Tsohon gwamnan Zamfara Abdul'aziz Yari Abubakar ya ce APC ta sasanta da ɓangarorinta da ke rikici domin kafa gwamnati a 2023. Ƴan Zamfara na kokawa kan yadda wani babban ɗan bindiga da ake kira 'Damina' ke addabar wasu ɓangarorin jihar yana aza musu haraji. ” Barayin daji na dora wa mutane a jihar Zamfara haraji kafin su bar su su yi noma. Dambarwar tsayar da 'yan takarar APC a jihar Zamfara na sake daukan sabon salo bayan kotuna biyu sun yanke hukunci masu cin karo da juna a kan zabukan fidda gwani. in/3VXbPsA 11:38 AM · May 11, 2023 · 7,843 Karanta duk labaranJihar Zamfara Kuna son sanin sabbin abubuwan game da Jihar Zamfara? - Danna nan don gani A jihar Zamfara da ke Najeriya rikici ne ya balle a jam'iyyar APC mai mulkin jiha, wanda ya kawo rabuwar kawuna tsakanin gwamnan jihar da mataimakinsa. Martanin ɓangaren Yari ya zo ne bayan wata ziyarar ba-zata da Bello Matawalle ya kai musu cikin ƙarshen mako a Kaduna, inda suka tattauna game da buƙatar raba muƙamai a jam'iyyarsu ta APC. BBC Hausa 44. Latsa nan Naɗin sabon sarkin na Katsinan Gusa ya biyo bayan rasuwar mahaifinsa Dr Ibrahim Bello ne a daren Juma'a 25 ga watan Yulin 2025 bayan doguwar jinya a wani asibiti da ke Abuja. 'Ƴan bidinga na yin hijira daga Zamfara zuwa Kaduna don neman mafaka' Karin bayani - bbc. Labaran Talabijin na 13/09/2021 A Najeriya 'yan bindiga sun kubutar da fursunoni fiye da 200 daga wani gidan gyara halinka a jihar Kogi, sannan a jihar Zamfara, an kubutar da daliban makarantar sakandaren Kayar Maradun da aka sace kwanakin baya. A cewar SP Muhammad Shehu, jami'in hulda da jama'a na rundunar ya ce mutanen da suke zanga-zangar na kawo tarnaƙi ga aikin samar da tsaro a jihar. Ko a wata hira da BBC Hausa ta yi da Yariman Zamfara, Ahmad Sani a watan Yulin 2019, ya ce yana zawarcin Gwamna Matawallen kan ya bar PDP zuwa APC. Mazauna yankin Dange-Shuni sun yi zargin cewa 'ƴan bindigar da a ka koro daga dazukan jihar Zamfara ne suka yi awon gaba da mutane da dama a wasu ƙauyukan da ke ƙaramar hukumar. Kungiyar Taliban ta fadawa BBC cewa za'a iya sanar da sabuwar gwamnati a cikin kasa da sa'oi 48 masu zuwa. Wata ƙungiya mai zaman kanta mai hankoron ci gaban jihar Zamfara a arewacin Najeriya, mai suna Zamfara Circle ta ce ƴan bindiga sun mamaye ƙauyuka da dama na jihar. Rahotanni daga garuruwan ƙaramar hukumar Tsafe da ke jihar Zamfara na cewa ƴan bindiga sun ɗorawa jama'a harajin da ya kai naira miliyan 172 baya ga neman ba su buhunan abinci da makanatan su. Nov 14, 2021 · Ba za mu bari barayin daji da aka koro daga Zamfara su dawo mana nan ba in ji Ona Abaji, shugaban sarakunan Abuja Feb 16, 2025 · Gwamnatin jihar Zamfara da ke arewa maso yammacin Najeriya, ta hana gudanar da tarukan siyasa karkashin kowacce jam'iyya a duk fadin jihar, har sai yadda hali ya yi. Wasu na ganin rikicin siyasar Zamfara ya yi tasiri wajen ta’azzara matsalar tsaron jihar tare da kawo cikas ga ƙoƙarin samun nasarar kawar da ita, bayan ganin yadda shugabannin siyasar jihar A Najeriya wasu da ake zargin ƴanbindiga ne sun cinnawa gonakin manoma da dama wuta sun kuma yi garkuwa da mutane da dama a garuruwan Farin Ruwa da Wanke da kuma Zargada, a ƙaramar hukumar Maru 󱡘 BBC Hausa 󱢏 Sep 14, 2021󰞋󱟠 󰟝 Yadda rayuwa ta kasance a Zamfara tun bayan katse layukan waya. Yadda aka karbo mutum 75 daga hannun 'yan bindiga a Zamfara 29 Aprilu 2023 Kauyuka 9 a jihar Zamfara sun tara wa ƴan bindiga kuɗi 26 Agusta 2021 Al'amarin har ya kai har da rana tsaka 'yan bindiga na iya zuwa su sungumi mutum zuwa daji har sai an biya kudin fansa kafin su sake shi. com Saurari yadda gwamnan jihar Zamfara ya bayar da umarnin a kashe duk wanda aka gani da bindiga a dajin jiharBBCHausa. Ziyarci shafin BBC Hausa domin samun rahotannin bidiyo da hotuna kan labarun Najeriya da Nijar da ma sauran sassan duniya baki daya. ***Gwamnatin jihar Zamfara da ke arewacin Najeriya ta sanya dokar hana fita a garin Jangebe inda aka sace 'yan mata 'yan makaranta fiye da 200 ***Kotun A cikin shirin namu na wannan mako mun kawo muku tarihin tsohon ma'aikacinmu, Elhadji Diori Coulibaly wanda ya shafe shekara shekara 25 yana aiki da sashen Hausa na BBC. Don haka tana jiran su don jin tabbacin abin da ya faru a jiya Laraba. Wannan zaben zai zama zaɓe na farko da za a gudanar a ƙarƙashin jagorancin sabon shugaban Hukumar Zabe ta Kasa (INEC), Joash Amupitan. Labaran Talabijin na 10/11/2021 Gwamnan jihar Zamfara mai fama da rashin tsaro ya yiwa BBC karin bayani game da matakan da suke dauka domin shawo kan matsalar tsaron da jihar ke cigaba da fuskanta. Ra'ayi ya bambanta tsakanin al'ummar jihar zamfara kan matakin gwamnatin Tarayya na haramta hako ma'adinai a jihar da nufin tabbatar da tsaro. Wani mutumin yankin, da ba ya so a faɗi sunansa, ya bayyanawa BBC ce akwai garuruwa kamar 10 da har yanzu ba su isa su je gona ba. Bayanai dai sun ce maharan sun auka wa mutane ne tun ranar Juma'ar da ta gabata, suna fasa shaguna suna kwashe kayan abinci, tare da kama wasu mutanen da kuma hallaka wasu. m228, 887it, hage, mi5q, d1x6e, opwobz, n4nqu, 1e7uo, b0ap, xna2a,